Dutsen Mururata
Appearance
Dutsen Mururata | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 5,864 m |
Topographic prominence (en) | 1,669 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 16°31′50″S 67°49′39″W / 16.5306°S 67.8275°W |
Mountain range (en) | Cordillera Real (en) |
Kasa | Bolibiya |
Territory | La Paz Department (en) |
Mururata dutse ne acikin Cordillera Real na Bolivia. Kimanin 35 km Gabas da La Paz, Mururata ya ta'allaka ne ga Arewacin Illimani. Mururata ana iya hawan, saboda siffarsa ba ta ƙunshi cikas masu wahala ba.
Tatsuniyar cikin gida ta bayyana cewa siffar Mururata, mai kyan gani idan aka kwatanta da Illimani makwabciyarta, ya zama haka ne saboda wani kishi. Da alama Mururata ya fi Illimani tsayi, sai Illimani ya sare kan Mururata.
Wata sigar ta ce Mururata ya raini kan Inca. A sakamakon haka ne Inca ya fusata har ya harbe Mururata tareda katafarensa ya aika saman Mururata zuwa Altiplano don ƙirƙirar dutse mafi tsayi a Bolivia mai suna Sajama.[1]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Chakaltaya
- Pirqa Pata
- Sirk'i Qullu